Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:64 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji zai warwatsa ku cikin dukan al'ummai daga wannan bangon duniya zuwa wancan. Can za ku bauta wa gumakan itace da na dutse waɗanda ku da kakanninku ba ku san su ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:64 a cikin mahallin