Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:57 Littafi Mai Tsarki (HAU)

A ɓoye za ta ci mahaifar da take biyo bayan ta haihu, da 'ya'yan da za ta haifa, saboda ba ta da wani abinci lokacin da magabtanku za su kewaye garuruwanku da yaƙi mai tsanani.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:57 a cikin mahallin