Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:55 Littafi Mai Tsarki (HAU)

domin kada ya ba wani daga cikinsu naman 'ya'yansa wanda yake ci, gama ba abin da ya rage masa saboda irin tsananin kewayewar garuruwanku da yaƙi wanda abokan gabanku suka kawo muku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:55 a cikin mahallin