Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:31 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za a yanka sanku a idonku, amma ba za ku ci ba. Za a ƙwace jakinku ƙiri ƙiri a idonku, ba za a mayar muku da shi ba. Za a ba magabtanku tumakinku, ba wanda zai cece ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:31 a cikin mahallin