Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji zai sa abokan gabanku su rinjaye ku cikin yaƙi. Ta hanya guda za ku auka musu, amma ta hanyoyi bakwai za ku gudu daga gabansu. Za ku zama abin ƙi ga dukan mulkokin duniya.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:25 a cikin mahallin