Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Ubangiji zai aiko muku da la'ana, da ruɗewa, da damuwa cikin dukan abin da za ku yi, har ya hallaka ku, ku lalace da sauri saboda mugayen ayyukanku, domin kuma kuka rabu da ni.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:20 a cikin mahallin