Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji zai buɗe muku taskarsa ta sammai, don ya ba ƙasarku ruwa a kan kari, zai kuma sa albarka a kan dukan aikin hannuwanku. Al'ummai da yawa za su karɓi rance a wurinku, amma ku, ba za ku karɓi rance ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:12 a cikin mahallin