Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 28:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kun yi biyayya da maganar Ubangiji Allahnku, kuna aikata dukan umarnansa waɗanda nake umartarku da su yau, to, Ubangiji Allahnku zai fifita ku fiye da dukan sauran al'umma.

Karanta cikakken babi M. Sh 28

gani M. Sh 28:1 a cikin mahallin