Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 27:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka haye Urdun, sai waɗannan kabilai su tsaya a bisa Dutsen Gerizim su sa wa jama'a albarka, wato kabilar Saminu, da ta Lawi, da ta Yahuza, da ta Issaka, da ta Yusufu, da ta Biliyaminu.

Karanta cikakken babi M. Sh 27

gani M. Sh 27:12 a cikin mahallin