Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 26:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, sai ku keɓe nunan fari na dukan amfanin ƙasa wanda kuka shuka a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku. Ku sa cikin kwando, ku tafi inda Ubangiji Allahnku zai zaɓa don ya tabbatar da sunansa.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:2 a cikin mahallin