Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 26:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Shi kuwa zai ɗaukaka ku ku zama abin yabo, masu suna, masu daraja, fiye da dukan al'umman da ya yi. Za ku zama jama'a tsattsarka ta Ubangiji Allahnku kamar yadda ya faɗa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:19 a cikin mahallin