Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 26:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Yau Ubangiji Allahnku yana umartarku ku kiyaye waɗannan dokoki da farillai. Sai ku lura ku aikata su da dukan zuciyarku da dukan ranku.

Karanta cikakken babi M. Sh 26

gani M. Sh 26:16 a cikin mahallin