Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 25:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

sai matar ɗan'uwansa, marigayi, ta tafi wurinsa a gaban dattawan, ta kwaɓe takalmin ƙafarsa, ta tofa masa yau a fuskarsa, ta ce, ‘Haka za a yi wa wanda ya ƙi kafa gidan ɗan'uwansa.’

Karanta cikakken babi M. Sh 25

gani M. Sh 25:9 a cikin mahallin