Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 25:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma idan mutum ya ƙi ya auri matar ɗan'uwansa, marigayi, sai matar ta tafi wurin dattawa a dandalin ƙofar gari, ta ce, ‘Ɗan'uwan mijina, marigayi, ya ƙi wanzar da sunan ɗan'uwansa cikin Isra'ila, gama ya ƙi yi mini abin da ya kamaci ɗan'uwan marigayi, ya yi.’

Karanta cikakken babi M. Sh 25

gani M. Sh 25:7 a cikin mahallin