Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 25:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Domin haka sa'ad da Ubangiji Allahnku ya ba ku hutawa daga dukan magabtanku da suke kewaye da ku a ƙasar da Ubangiji Allahnku yake ba ku ku mallaka, abar gādo, to, sai ku shafe Amalekawa daga duniya, don kada a ƙara tunawa da su. Kada fa ku manta.”

Karanta cikakken babi M. Sh 25

gani M. Sh 25:19 a cikin mahallin