Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 24:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan aka iske mutum yana satar danginsa Ba'isra'ile don ya maishe shi bawansa, ko ya sayar da shi, sai a kashe ɓarawon. Ta haka za ku kawar da mugunta daga tsakiyarku.

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:7 a cikin mahallin