Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 24:19 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Idan kun manta da wani dami a gona lokacin girbin amfanin gona, kada ku koma ku ɗauko. Ku bar wa baƙo, da maraya, da gwauruwa ta gaske, domin Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka a kan dukan aikin hannuwanku.

Karanta cikakken babi M. Sh 24

gani M. Sh 24:19 a cikin mahallin