Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 23:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kun iya ba baƙo rance da ruwa, amma kada ku ba danginku rance da ruwa don Ubangiji Allahnku ya sa muku albarka a kan dukan abin da za ku yi a ƙasar da kuke shiga, ku kuma mallake ta.

Karanta cikakken babi M. Sh 23

gani M. Sh 23:20 a cikin mahallin