Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 23:13 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai ku ɗauki abin tona ƙasa tare da makamanku. Lokacin da za ku zagaya garin yin najasa, sai ku tsuguna ku tona rami da abin tona ƙasa sa'an nan ku rufe najasar da kuka yi.

Karanta cikakken babi M. Sh 23

gani M. Sh 23:13 a cikin mahallin