Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 22:8 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka gina sabon gida, sai ku ja masa rawani don kada ku jawo wa gidanku alhakin jini idan wani ya fāɗi daga bisa.

Karanta cikakken babi M. Sh 22

gani M. Sh 22:8 a cikin mahallin