Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 21:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'an nan, sai mutanen garin su jajjefe shi da duwatsu har ya mutu. Ta haka za ku kawar da mugunta daga cikinku. Dukan Isra'ilawa za su ji, su ji tsoro.”

Karanta cikakken babi M. Sh 21

gani M. Sh 21:21 a cikin mahallin