Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 21:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

to, a ranar da zai yi wa 'ya'yansa wasiyya a kan gādon da zai bar musu, kada ya sa ɗan mowa ya zama kamar shi ne ɗan fari, a maimakon ɗan borar wanda shi ne ɗan farin,

Karanta cikakken babi M. Sh 21

gani M. Sh 21:16 a cikin mahallin