Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 20:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'ad da kuka tafi yaƙi da magabtanku, idan kun ga dawakai, da karusai, da sojoji da yawa fiye da naku, kada ku ji tsoronsu. Ubangiji Allahnku wanda ya fisshe ku daga ƙasar Masar yana tare da ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 20

gani M. Sh 20:1 a cikin mahallin