Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 2:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gama Ubangiji Allahnku ya sa albarka a kan dukan ayyukan hannuwanku. Ya kuma san tafiye-tafiyenku cikin babban jejin nan. Ubangiji Allahnku yana tare da ku a shekara arba'in ɗin nan, ba ku rasa kome ba.’

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:7 a cikin mahallin