Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 2:29 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kai dai ka yardar mini in bi in wuce kamar yadda zuriyar Isuwa, mazaunan Seyir, da Mowabawa, mazaunan Ar, suka yardar mini. Gama ina so in haye Urdun zuwa ƙasa wadda Ubangiji Allahnmu yake ba mu.’

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:29 a cikin mahallin