Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 2:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

daidai kamar yadda Ubangiji ya yi wa zuriyar Isuwa waɗanda suka zauna a Seyir, sa'ad da ya hallakar da Horiyawa a gabansu. Su kuma suka kore su suka zauna a wurinsu har wa yau.

Karanta cikakken babi M. Sh 2

gani M. Sh 2:22 a cikin mahallin