Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 18:22 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sa'ad da annabi ya yi magana da sunan Ubangiji, idan abin da ya faɗa bai faru ba, bai zama gaskiya ba, to, wannan magana ba Ubangiji ne ya faɗa ba. Wannan annabi ya yi izgili ne kawai, kada ku ji tsoronsa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 18

gani M. Sh 18:22 a cikin mahallin