Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 18:16 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Wannan shi ne abin da kuka roƙa a wurin Ubangiji Allahnku a Horeb, a ranar taron, gama kun ce, ‘Kada ka bar mu mu ƙara jin muryar Ubangiji Allahnmu, ko mu ƙara ganin wannan babbar wuta, don kada mu mutu,’

Karanta cikakken babi M. Sh 18

gani M. Sh 18:16 a cikin mahallin