Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 18:12 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji yana ƙyamar mai yin waɗannan abubuwa. Saboda waɗannan ayyuka masu banƙyama shi ya sa Ubangiji Allahnku yake korar waɗannan al'ummai a gabanku.

Karanta cikakken babi M. Sh 18

gani M. Sh 18:12 a cikin mahallin