Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 17:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku kai maganar wurin Lawiyawan da suke firistoci, ko kuma a wurin alƙalin da yake aiki a lokacin. Za ku tambaye su, za su faɗa muku yadda za a yanke shari'a.

Karanta cikakken babi M. Sh 17

gani M. Sh 17:9 a cikin mahallin