Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 17:20 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don kada zuciyarsa ta kumbura, har ya ga ya fi 'yan'uwansa, don kuma kada ya karkace daga bin umarni zuwa dama ko hagu, don shi da 'ya'yansa su daɗe, suna mulki a Isra'ila.”

Karanta cikakken babi M. Sh 17

gani M. Sh 17:20 a cikin mahallin