Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 17:1 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada ku miƙa wa Ubangiji Allahnku hadaya da sa ko da tunkiyar da take da lahani ko naƙasa, gama wannan abar ƙyama ce ga Ubangiji Allahnku.

Karanta cikakken babi M. Sh 17

gani M. Sh 17:1 a cikin mahallin