Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 16:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma ku miƙa ta a wurin da Ubangiji Allahnku zai zaɓa don ya tabbatar da sunansa. Nan za ku miƙa hadayar ƙetarewa da yamma da faɗuwar rana, daidai da lokacin da kuka fito daga Masar.

Karanta cikakken babi M. Sh 16

gani M. Sh 16:6 a cikin mahallin