Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 15:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ubangiji Allahnku zai sa muku albarka kamar yadda ya alkawarta. Za ku ba al'ummai da yawa rance, amma ba za ku bukaci rance don kanku ba. Za ku mallaki al'ummai da yawa, amma su ba za su mallake ku ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:6 a cikin mahallin