Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 15:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ga yadda za ku yafe. Sai kowane mai bin bashi ya yafe wa maƙwabcinsa, kada ya karɓi kome a hannun maƙwabcinsa ko ɗan'uwansa, gama an yi shelar yafewa ta Ubangiji.

Karanta cikakken babi M. Sh 15

gani M. Sh 15:2 a cikin mahallin