Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 14:7 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Amma duk da haka cikin waɗanda suke tuƙa, da waɗanda suke da rababben kofato ba za ku ci raƙumi, da zomo, da rema ba, ko da yake suna tuƙa, amma ba su da rababben kofato. Haram ne su a gare ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 14

gani M. Sh 14:7 a cikin mahallin