Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 14:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

ku kashe kuɗin a kan duk abin da kuke so, ko sa ne, ko tunkiya, ko ruwan inabi, ko abin sha mai gafi, ko dai duk irin abin da ranku yake so. Nan za ku yi liyafa a gaban Ubangiji Allahnku, ku yi murna tare da iyalan gidanku.

Karanta cikakken babi M. Sh 14

gani M. Sh 14:26 a cikin mahallin