Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 14:21 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Kada ku ci mushe. Amma mai yiwuwa ne ku ba baren da yake zaune a garuruwanku, ko kuma ku sayar wa baƙo. Gama ku jama'a ce keɓaɓɓiya ga Ubangiji Allahnku.“Kada ku dafa ɗan akuya a madarar uwarsa.”

Karanta cikakken babi M. Sh 14

gani M. Sh 14:21 a cikin mahallin