Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 11:6 Littafi Mai Tsarki (HAU)

da abin da ya yi wa Datan, da Abiram, 'ya'yan Eliyab, ɗan Ra'ubainu, yadda ƙasa ta buɗe a tsakiyar Isra'ilawa ta haɗiye su da dukan 'ya'yansu, da alfarwansu, da dukan abu mai rai wanda yake tare da su.

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:6 a cikin mahallin