Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 11:28 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Za ku zama la'anannu idan ba ku kiyaye umarnan Ubangiji Allahnku ba, amma kuka kauce daga hanyar da nake umartarku da ita yau, har ku bi waɗansu alloli waɗanda ba ku san su ba.

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:28 a cikin mahallin