Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 11:25 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ba mutumin da zai iya tsayayya da ku. Ubangiji Allahnku zai sa ƙasar ta firgita, ta ji tsoronku a duk inda kuka sa ƙafa, kamar yadda ya faɗa muku.

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:25 a cikin mahallin