Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 11:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

don kada Ubangiji ya yi fushi da ku, ya rufe sammai, ku rasa ruwa, ƙasa kuma ta kāsa ba da amfaninta, da haka za ku murmutu nan da nan a kyakkyawar ƙasar da Ubangiji yake ba ku.

Karanta cikakken babi M. Sh 11

gani M. Sh 11:17 a cikin mahallin