Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 1:39 Littafi Mai Tsarki (HAU)

“Sa'an nan Ubangiji ya ce wa dukanmu, ‘Amma 'ya'yanku ƙanana waɗanda ba su san mugunta ko nagarta ba, waɗanda kuke tsammani za a kwashe su ganima, su ne za su shiga ƙasar. Ni Ubangiji zan ba su su mallake ta.

Karanta cikakken babi M. Sh 1

gani M. Sh 1:39 a cikin mahallin