Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Sh 1:17 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Kada ku nuna bambanci cikin shari'a, ko babban mutum ne ko talaka, duka biyu za ku ji su. Kada ku ji tsoron fuskar mutum, gama shari'a ta Allah ce. In kuwa shari'a ta fi Æ™arfinku, sai ku kawo ta wurina, ni kuwa zan yanke ta.’

Karanta cikakken babi M. Sh 1

gani M. Sh 1:17 a cikin mahallin