Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 9:9 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Ka yi nishaɗi da matar da kake ƙauna, dukan kwanakin ranka na banza waɗanda Allah ya ba ka a wannan duniya, ka more kowace rana, wannan ne kaɗai rabonka na wahalar aikinka a duniya.

Karanta cikakken babi M. Had 9

gani M. Had 9:9 a cikin mahallin