Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 9:16-18 Littafi Mai Tsarki (HAU)

16. Na ce hikima ta fi ƙarfe ƙarfi, ko da yake an raina hikimar matalauci da maganarsa.

17. Gara a kasa kunne ga tattausar maganar mai hikima, da a kasa kunne ga hargagin mai mulki a tsakanin wawaye.

18. Hikima ta fi makaman yaƙi, amma mai zunubi ɗaya yakan yi ɓarna mai yawa.

Karanta cikakken babi M. Had 9