Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 9:11 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Na gane wani abu kuma, ashe, a duniyan nan ba kullum maguji ne yake cin tsere ba, ba kullum jarumi ne yake cin nasara ba. Ba kullum mai hikima ne da abinci ba, ba kullum mai basira ne yake da wadata ba, ba kullum gwani ne yake samun tagomashi ba. Amma sa'a, da tsautsayi, sukan sami kowannensu.

Karanta cikakken babi M. Had 9

gani M. Had 9:11 a cikin mahallin