Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 7:26 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Sai na iske wani abu da ya fi mutuwa ɗaci, wato mace wadda ƙaunar da take yi maka za ta kama ka kamar tarko, kamar kuma raga. Rungumewar da za ta yi maka za ta ɗaure ka kamar sarƙa. Wanda Allah yake jin daɗinsa zai tsere mata, amma za ta kama mai zunubi.

Karanta cikakken babi M. Had 7

gani M. Had 7:26 a cikin mahallin