Tsohon Alkawari

Sabon Wasiya

M. Had 7:2 Littafi Mai Tsarki (HAU)

Gara a tafi gidan da ake makokiDa a tafi gidan da ake biki,Gama wannan shi ne ƙarshen dukan mutane.Ya kamata duk mai rai ya riƙe wannan a zuciyarsa,Mutuwa tana jiran kowa.

Karanta cikakken babi M. Had 7

gani M. Had 7:2 a cikin mahallin