Hikima mafaka ce, takan kāre mutum kamar yadda kuɗi yake yi.Kiyayewar da hikima takan yi wa mai ita, ita ce amfanin ilimi.